AUDIO + VIDEO: DR. PAUL – BABA NA FT. TEMPLE

Baba Na is a lyrical hip hop gospel song that extols the goodness of God and favour towards his children.   Dr. Paul features Temple, a gospel rap sensation and both perform on set for the video.   The video showcases Hausa/Fulani attires and dance, as the cast gyrate to the trendy hip hop tune. To cap it all, it iis laced with stunts and skaters flying over cars, thus spicing up the song with high velocity energy.  Audio was produced by TKlex, a prolific producer while the video was shot by 7Promedia. 

DOWNLOAD AUDIO 

LYRICS 

 Vs 1

Na ji kira na amsa

Na zo wurin ka na samu salama

Godiya yabo da daukaka da girma

Ai duk’ naka ne

Na Yesu na

Sarkin saraku na

Kai ne mai dogara na a

 

Pre-chorus

A cikin damuwa na san

Kai ke tai ne salama na

A cikin jaraba na san

Kai ne tushin ban gaskiya na

A cikin tunane naka na bani hikima da ganiwa

A cikin rayuwa tani na mika komai da komai

 

CHORUS

Babana, Yesu na

Kai ne makiyayi na

 

Babana, Yesu na

Mai Biyan bukata

 

Babana, Yesu na

Kai ne makiyayi na

 

Babana, Yesu na

Kai ne madogara na

 

Abba Baba Na

 

Vs 2

Aba ubanmu ubangiji

Zan kira sunan ka ko yaushe eh eh

Dere da rana kana ta kula damu

Ga yar’uwa

Tana ta nima haifuwa

Gaban ka ta zo da kuka

Ka bata yan biyu

Ta daukaka sunan ka

Ga danuwa kwance  don bashi

Da lafiya

Adua yana ta kiranka mai

Iko

Ka amsashi ka bashi warkewa ah

 

 

(Pre Chorus)

 

A cikin damuwa na san

Kai ke tai ne salama na

A cikin jaraba na san

Kai ne tushin ban gaskiya na

A cikin tunane naka na bani hikima da ganiwa

A cikin rayuwa tani na mika komai da komai